Dan Majalisa A sokoto ya Rasa ransa a zauren Majalisar
Wani Dan Majalisar dokokin jihar Sokoto mai wakiltar karamar hukumar Kebbe a zauren Majalisar Hon Isa Harisu, ya rasu bayan fadin zauren Majalisar. Lamarin ya faru ne a jiya Litinin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wani Dan Majalisar dokokin jihar Sokoto mai wakiltar karamar hukumar Kebbe a zauren Majalisar Hon Isa Harisu, ya rasu bayan fadin zauren Majalisar. Lamarin ya faru ne a jiya Litinin…
Hukumar Hizbah a jihar Kano ta ƙara jaddada dokar nan ta hana cakuɗuwar fasinja maza da mata a babur mai ƙafa uku wato adaidaita sahu. A yayin zantawarsa da Mujallar…
Wata gobara da tashi a wani gida dake karamar hukumar Hadeje ta jihar Jigawa tayi sanadin mutuwar wata yarinya mai shekara daya a duniya. Gobarar da tashi ne a gidan…
Kungiyar SERAP da wasu kungiyoyi a najeriya sun shigar da Kara gaban babban kotun Tarayya dake Abuja. Inda suke Kira ga kotun da ta dakatar da Shugaban kasa Muhammmad Buhari…
Cikin ƙarin muƙarrabai da gwamnan jihar Kano ke yi don riƙe wasu madafu don tabbatar da nasarar gwamnatinsa, Gwaman jihar Kano Abdullahi Ganduje ya sake naɗa Hajiya Fatima Abdullahi Dala…
Gwamnatin jihar kano ta amince zata fara biyan sabon tsarin Albashi mafi karanci dubu talatin a karshen watan disamba 2019. Gwamnatin Tarayya da kungiyar kwadago ta kasa NLC sun amince…
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo, yaja kunnen masu rike da madafun iko cewa kasar najeriya ka iya fuskantar barazanar karewar dukiyarta, sakamakon yawan bashin da gwamnati ke karbowa. Obasanjo yayi…
Wani Binciken da aka gudanar a Birtaniya ya nuna cewa, yin azumi ko kame baki na zama garkuwa ko kuma riga-kafin wasu cutuka – Masana sun tabbatar da cewa azumin…
Gwamnatin jihar Kano ta hana daukar maza da mata a babura masu ƙafa uku na A Daidaita Sahu a jihar daga farkon shekarar 2020 mai kamawa, a wani yunƙuri na…
Shugaban hukumar dake lura da jami’oin kasar nan NUC Farfesa Abubakar Rasheed yace hukumar ta sallami daya daga cikin ma’akatan ta sakamakon kamashi da laifin karbar cin hanci da Rashawa…