Yadda aka gudanar da zaɓen cike gurbi a Kano
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta saka yau 25 ga watan janairun shekarar 2020 a matsayin ranar da za a gusanar da zaɓen cike gurbin wasu daga cikin ƴan majalisar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta saka yau 25 ga watan janairun shekarar 2020 a matsayin ranar da za a gusanar da zaɓen cike gurbin wasu daga cikin ƴan majalisar…
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano karkashin jagorancin Kwamishinanta *Cp Habu A. Sani, psc* na sanar da al’ummar Jihar kano cewa, *Hukumar zabe mai zaman kanta wato INEC zata sake gudanar…
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi gargaɗi ga masu shirin tada zaune tsaye katin zaɓe da lokacin zaɓe da ma bayan zaɓen da za a sake a wasu ƙananan…
Shugaban jam’iyyar PDP na jihar Kano kuma babban na hannun daman Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, wato Rabiu Suleiman Bichi ya canja sheka zuwa jam’iyyar APC. Rabi’u Bichi dai ya sauya…
A kalla kimanin mutane uku ne suka rasa rayukansu dangane da zazzabin cutar Lassa da ake zargi cutar takai mutanen har lahira a asibitin koyarwa na malam Aminu kano. Cikin…
Ɗan takarar gwamnan Kano a inuwar jam iyyar PDP Abba Kabir ya yi watsi da tayin da gwamnan Kano Abdullahi Ganduke ya yi masa na haɗa hannu don tafiyar da…
Ɗan takarar gwamnan jihar Kano a Jam iyyar PDP Abba Kabir Yusuf ya bayyana amincewa da hukuncin kotu sai dai ya bayyana yadda aka danni ra ayin al ummar Kano…
Hukumar dake yaki da masu cin hanci da Rashawa ta ICPC tayi kira ga Al’umma dasu kiyaye cewa Yan damfara suna ikirarin bawa mutane aiki. A cewar hukumar ICPC hukuma…
Cikin jawabinsa, jim kaɗan bayan tabbatar masa da nasara a kotun ƙoli gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana godiyarsa ga Allah da kuma al ummar Kano bisa nasarar da…
A yau Litinin kotun ƙoli a Najeriya ta yi fatali da ɗaukaka ƙarar da ɗan takarar gwamna na jam iyyar PDP Abba Kabir ya yi bisa ƙalubalantar zaɓen gwamnan.