Ko iya yanzu ƴan Najeriya sun fara ganin alfanun rufe boda – Abba Boss
Shugaban gidan gonar NANA Farms Alhaji Muhammad Aminu Adamu da mutane ke kira Abba Boss ya ce ko yanzu abubuwa sun fara sauƙi ssanadin rufe iyakokin Najeriya. Abba Boss ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban gidan gonar NANA Farms Alhaji Muhammad Aminu Adamu da mutane ke kira Abba Boss ya ce ko yanzu abubuwa sun fara sauƙi ssanadin rufe iyakokin Najeriya. Abba Boss ya…
Ministan lafiya Dr Osaghie Ehanire ya tabbatar da cewa najeriya na da karfin da zata yaki cutar Corona Virus idan an samu bullarsa a kasarnan. Ministan ya bayyana hakan a…
Ministan sadarwa Dr Ali Isa Pantami yace an gano Ma’aikatan gwamnatin tarayya na Bogi kimanin dubu Shida. Wannan ya biyo bayan fara amfani da tsarin Biyan Ma’aikatan na Integrated PayRoll.…
Mai ɗakin gwamnan jihar Kano hajiya Hafsat Abdullahi Ganduje ta ce akwai rawar da mata za su taka a cikin gwamnati don kawo cigaba. Hajiya Hafsat da ta samu wakilcin…