Ya kamata shugabanni ku ji tsoron Allah – Mallam Zubair
Limamin masallacin juma a na usman bin fodio a unguwar Rimin kebe yayi jan hankali dangane da lalacewar shugabanci a Najeriya. Mallam Zubair Muhammad Umar ya yi jan hankalin ne…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Limamin masallacin juma a na usman bin fodio a unguwar Rimin kebe yayi jan hankali dangane da lalacewar shugabanci a Najeriya. Mallam Zubair Muhammad Umar ya yi jan hankalin ne…
A Najeriya an koma makarantun firamare da sakadire a jihohin kwara katsina da kebbi bayan shafe watanni shida suna rufe. An koma makarantun gwamnati da masu zaman kansu a jihohin…
Jam iyyar APC a jihar kano yankin karamar hukumar nassarawa tsagen gidan Abba Boss sun gudanar da gangamin wayar da kai ga al umma a jiya lahadi. An shirya taron…
Rundunar yan sanda a jihar Kano ta kama wata Hauwa u Habibu mai kimanin shekaru 26 bisa zargin kisan gilla da ta yiwa ƴaƴanta biyu. A ranar asabar ɗin da…
Shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da ƙarin albashi ga malaman makaranta a ƙasar. Jawabin hakan ya fito daga bakin misitan ilimi a ƙasar mallam Adamu Adamu. Ya ce…