Gwamnatin jihar Kano za ta bada jari ga matasan da mujallar Matashiya ta koyawa sana’a kyauta
Kwamishiniyar harkokin mata a jihar Kano Dakta Zahra u Muhammad Umar ce ta bayyana hakan a jawabinta wajen bikin cikar mujallar shekaru huɗu da kafuwa tare da yaye matasa 200…