Za Mu Yi Maganin Ƴan Siyasa Masu Rawar Kai – Ganduje
Saboda maganin taɓarɓarewar harkar siyasa da wasu ‘yan takarar su ke son kawowa a harkokin siyasar Jihar Kano, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi wani gargaɗi mai zafi ga wadanda…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Saboda maganin taɓarɓarewar harkar siyasa da wasu ‘yan takarar su ke son kawowa a harkokin siyasar Jihar Kano, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi wani gargaɗi mai zafi ga wadanda…
Ministan yaɗa labarai a Najeriya Lai Mohammed ya bayyana cewar wajibi ne kafofin sadarwa kamar Tuwita da facebook da Instagram su yi rijista da hukuma a ƙasar. Minsitan ya bayyana…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana taɓarɓarewar tsaro da ake fama da shi a arewa maso yammacin ƙasar da abu mafi muni da ya addabi kowa kuma shi ma yana…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar gaggawa da manyan hafsoshin tsaron ƙasar. An yi ganawar ne a yau a fadarsa da ke Abuja. Manyan hafsoshin tsaron Najeriya sun…
Aƙalla mutane 30 ne su ka mutu a sanadin wani hatsarin jirgin ƙasa da su ka yi karo da juna a Pakistan. Hatsarin ya faru a kudancin Pakistan wanda yay…
Gwamnatin tarayya ta umarci kafafen yaɗa labarai na ƙasar da su rufe shafukan su da ke kan kafar sadarwa ta tuwita. Hukumar lura da kafafen yaɗa labarai a ƙasar NBC…
Gwamnatin Najeriya ta baiwa hukumar lura da kafafen yaɗa labarai umarnin fara shirin samar da lasisi ga kafafen yaɗa labarai na Intanet. Ministan yaɗa labarai da al’adu Alhaji Lai Mohammed…
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta tabbatar ta ingancin rigakafin cutar Korna ta Sinovac-CoronaVac wanda ƙasar China ta samar. A ciki wata sanarwa da hukumar ta fiytar ta ce rigakafin…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ne ya bayyana hakan yayin da ya ziyarci helkwatar soji da ke Abuja. Ganduje ya ce ƴan bindiga na taruwa a dajin falgore,…
An rabawa jami’an tsaro kekuna guda 30 sai motoci guda 89 sannan baburan hawa guda 283 sai adaidaita sahu guda 4. Gwamnatin jihar Neja ta tabbatar da sace ɗaliban islamiyya…