Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 11 A Katsina
Rundunar ƴan sanda a Katsina sun tabbatar da cewar ƴan bindiga sun kashe wasu mutane bakwai a wani hari da su ka kai ƙaramar hukumar Ƙanƙara ta jihar. Wasu da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar ƴan sanda a Katsina sun tabbatar da cewar ƴan bindiga sun kashe wasu mutane bakwai a wani hari da su ka kai ƙaramar hukumar Ƙanƙara ta jihar. Wasu da…
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta yi wa ɗaurarru 3,717 afuwa a cikin shekaru shida. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne ya sanar da haka y ace yay i hakan…
Wasu ɓata gari sun rushe masallatai biyu a ƙaramar hukumar Jos ta Kudu. Ɓata garin sun rushe masallatan ne taree da ƙone wasu shaguna 14 a wata kasuwa. Jaridar Daily…
Bayan kwanaki 88 da sace ɗaliban makaranatar Islamiyya ta Tegina a jihar Neja a yau ɗaliban sun shaki iskar ƴanci. Jaridar PRNigeria ta ruwaito cewar ɗaliban da a ka saki…
Hukumomi a jihar Kogi sun bayyana cewar cutar amai da gudawa ta halaka mutane takwas a jihar. Wani a ma’aikatar Lafiyar ta jihar ne ya bayyana haka wanda ake zargin…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sha alwashin kawo ƙarshen ƴan bindigan da su ka addabi ƙasar. A wata sanarwa da mai magana da yawun sa Femi Adesina ya fitar, ya…
Rundunar ƴan sanda jihar Legas ta gurfanar da wata mata mai shekaru 56 a duniya bisa zargin satar jariri sabuwar haihuwa. Rundunar ta gurfanar da matar mai suna Bolanle Yomi…
Gwamnan Borno Babagana Zulum ya ce sau hamsin ƴan Boko Haram su na kai masa hari. Ya bayyana haka ne yau a Abuja. Aƙalla mutane sama da dubu ɗari ne…
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kashe jami’an ta biyu yayin da ƴan bindiga su kai kutsa kai cikin makarantar horas da sojoji a Kaduna. Mai Magana da yawun kwalejin…
Gwamnatin jihar Taraba ta bayana cewar mutane bakwai sun mutu a garin sanadin wata cuta da ake zargin cutar amai da gudawa ce. Kwamishinan lafiya a jihar Dakta Innocent Vakai…