Gwamnatin Tarayya Za Ta Dawo Da Karɓar Harajin Motoci Masu Zirga-Zirga A Titunanta
Gwamnatin tarayyar Najeriya za ta dawoda karɓar harajin motoci da ke zirga-zirga a manyan titunan ƙasar. Ministan ayyuka da gidaje a Najeriya Babatunde Fshola ne ya sanar da haka a…