An Katse Layyukan Sadarwa A Sokoto
Gwamnatin jihar Sokoto ta katse layukan sadarwar waya na kira a jihar. An katse hanyar sadarwar layukan waya ne a ƙananan hukumomi 14 na cikin jihar . Mai magana da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin jihar Sokoto ta katse layukan sadarwar waya na kira a jihar. An katse hanyar sadarwar layukan waya ne a ƙananan hukumomi 14 na cikin jihar . Mai magana da…
Gwamnatin jihar Katsina ta ce an kubutar da wasu mutane 20 waɗanda yan bindiga su ka sace a watanni biyar da su ka gabata. Sai dai gwamnatin ta ce ta…
Rundunar ƴan sandan jihar Ogun ta ja hankalin al’umar jihar da su ƙauracewa taron addu’o’i musamman a yankunan da su ke kusa da daji. Hukumar ta buƙaci mutane da su…
Shugaban mabiya mazahabar shi’a a Najeriya Ibrahim Zakzaky ya gana da mabiyan sa waɗanda su ka yi artabu da jami’an tsaro a shekarar 2015. Shugaban ya gana da su tare…
Rundunar sojin Najeriya ta ce mayaƙan Boko Haram na ɗaukar mutane aiki a jihar Borno. Bayan dubban mayaƙan da su ka tuba tare da miƙa kansu ga jami’an tsaro, rundunar…
Rundunar ƴan sanda a Sokoto ta tabbatar da mutuwar mutum guda tare da sace wasu mutane a garin Tangaza da ke karamar hukumar Tagaza ta jihar. Mi magana da yawun…
Shugaban Najeriya Muhamamdu Buhari zai tafi Amurka don halartar babban taron majalisar dinkin duniya UNGA karo na 76. Taron da aka buɗe a ranar 14 ga watan Satumban da mu…
Gwamnan Zamfara Muhammad Bello Matawalle ne ya bayyana haka a yayin zantawarsa da BBC. Gwamna Matawalle ya ce a halin yanzu ƴan bindiga na cin ɗanyar kubuwa saboda yunwa sannan…
Hukumar kula da ƙananan yara ta majalisar dinkin duniya UNICEF ya ce a Najeriya an yi garkuwa da ɗalibai dama da dubu ɗaya. A wani rahoto da hukumar ta tattara…
Sakataren riko a jam’iyyar APC John Akpanudeodehe ya ce a shirye jam’iyyar ta ke don bai wa tsohon shugaban takara a shekara ta 2023. Sakataren ya bayyana haka ne a…