Bisa Kuskure Mu Ka Yi Luguden Wuta Kan Fararen Hula A Yobe – Sojin Sama
Rundunar sojin samar Najeriya ta yi luguden wuta a kan fararen hula a jihar Yobe. Al’amarin ya faru a ranar Laraba a garin Buhari da ke ƙaramar hukumar Yunusari ta…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar sojin samar Najeriya ta yi luguden wuta a kan fararen hula a jihar Yobe. Al’amarin ya faru a ranar Laraba a garin Buhari da ke ƙaramar hukumar Yunusari ta…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce nan ba da jima w aba za ta ɗage takunkumin da ta saka wa kamfanin Tuwita a ƙasar. Ministan yaɗa labarai da al;adu a Najeriya…
Asibitin duba masu larurar ƙwaƙalwa ya tabbatar da cewar Abduljabbar Kabara ba shi da matsalar ƙwaƙwalwa. Alƙalin kotun ya tuntuɓi rahoton gwajinmatsalar kunne da aka aike a yi wa malamin…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta fara yin duba a kan matakin da za ta bi don ganin an bai wa ɗaurarru mazauna gidan yari damar yin zaɓe. Sakatare a hukumar al’amuran…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce dole ce ta sa ya sake ciwo bashi don aiwatar da ayyukan da za su amfani al’umma. Shugaban ya bayyana haka ne a wata…
Wasu da ake zargi masu garkuwa da mutane ne sun kashe wani jami’in soja sannan su ka sace wata mata da ɗan ta a Zaria. Ƴan bindigan sun shiga unguwar…
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da tsige shugaban hukumar tattara haraji ta jihar. A yau Talata majalisar ta buƙaci gwamnatin Kano da ta gaggauta cire Abdurrazaƙ Salihi daga muƙamin…
Ƴan kasuwar Kano sun yi murnar samar da kasuwar dalar gyaɗa wadda aake kan gina wa a halin yanzu. Sun ce samar da kasuwar zai taimaka wajen bunkasa kaauwanci a…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta kammala rijistar katin zaben mutane 931,768 a fadin ƙasar. A wata sanarwa da hukumar ta fitar a yau Litinin ta ce…
Ƙasa da mako guda da shugaban ya buƙaci su janye yajin aiki tare da koma wa bakin aikin su. Ƙungiyar likitoci masu neman kwatrewa a Najeriya sun ƙi aminta da…