Dilallan Man Fetur A Najeriya Sun Goyi Bayan Cire Tallafin Man Fetur
Ƙungiyar dillalan man fetur a Najeriya ta goyi bayan gwamnatin tarayya wajen cire tallafin man fetur da ake shirin yi a shekarar 2022. Shugaban ƙungiyar ta ƙasa Chinedu Okoronkwo ne…