Wasu da ake zargi masu garkuwa da mutane ne ɗauke da makamai sun sake tare babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja a yammacin jiya Litinin. Kwana guda...
Ministan yaɗa labarai da al’adu a Najeriya Alhaji Lai Mohammed ya yi watsi da rahoton da aka fitar kan rikicin ENDSARS a jijar Legas. Kwamitin bindike...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana kididdigar jami’an tsaron da su ka mutu a sanadiyyar hare-haren mayaƙan Boko Haram a arewa maso gabashin ƙasar. Sojoji da...
Ƙungiyar likitoci masu lura da masu ciwon zuciya a Najeriya sun ce a na haifar jarirai 80,000 masu larurar ciwon zuciya a duk shekara. Shugaban ƙungiyar...
Gwamnatin Taliban ta haramta wa mata fitowa a wasannin kwaikwayo a ƙasar Afghanistan. Wannan na daga cikin sabbin dokokin da gwamnatin Taliban ta saka na ganin...
Hukumar kiyaye afkuwar haɗɗura a Najeriya reshen babban birnin tarayya Abuja ta ce mutane 156 ne su ka mutu a sanadiyyar hatsari a Abuja. Kwamandan hukumar...
Majalisar dattijai a Najeriya ta miƙa kundin sabuwar dokar hukumar zaɓe ga shugaba Buhari domin amincewar sa a kai. Sabuwar dokar zaɓen da aka gyara wadda...
Ƴan bindiga a jihar Katsina sun kashe ƴan sana biyu a yayin musayar wuta da su ka yi a wani daji da ke ƙaramar hukumar Safana....
Sakataren gwamnatin jihar Ahmed Ibrahim Matane ne ya sanar da haka a yau Asabar. Wannan wani mataki ne da gwamnatin ta ɗauka don ganin ta kawo...
Asusun bayar da lamuni na duniya ya buƙaci shugaba Muhammadu Buhari ya gaggauta janye tallafin man fetur da na wutar lantarki kafin shekarar 2022. Hakan ya...