Ƙungiyar malaman jami’a a Najeriya ta yi barazanar shiga yajin aiki nan da makonni uku a nan gaba. Ƙungiyar ta bai wa gwamnatin ƙasar wa’adin makonni...
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya tabbatar da kashe wasu mutane 15 a jihar sakamakon harin ƴan bindiga. Tambuwal wanda ya bayyana haka jim kaɗan...
Hukumar Hisbah a jihar Kano tya kama wasu mata 11 yayin bikin zaɓen sarauniyar kyau a jihar. Babban darakta a hukumar Ustaz Aliyu Musa ne ya...
Rundunar yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wasu ma’aurata mata da miji a Malammadori ta jihar. An kashe mutanen biyu a ranar 13 ga...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tafi kasar Afrika ta Kudu bayan ya kammala ziyarar aiki a ƙasar Faransa. Mai magana da yawunsa Femi Adesina ne ya...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta hallaka mayakan Boko Haram da dama yayin da ta aike da dakarunta bayan da su ka mamaye yankin Bulguma ta...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce aƙalla mutane 4,369 ne su ka gudu daga gidan yari a kasar daga shekarar 2020 zuwa yanzu. Ministan harkokin cikin gida...
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna sun daƙile wani hari da ƴan bindiga su ka yi yunƙurin kai wa a babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja. Dakarun cin...
Ma’aikatan makarantun sakandire a Kano sun karrama gwamna Ganduje bisa biyan su albashi a kan lokaci. Ma’aikatan sun karrama gwamnan bisa dalilai kamar biyan albashi a...
Rundunar yan sanda a Sokoto ta musanta labaran da ake cewar ƴan bindiga na iko da wasu ƙauyuka a jihar. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar...