Rundunar ƴan sandan a jihar Filato ta ce za ta ci gaba da garƙam majalisar jihar har sai an samar da daidaito a kan shugabancin. Mataimakin...
Rundunar ƴan sandan jihar Osun ta ce za a duba ƙwƙalwar matar da ta jefa ƴaƴan ta biyu a cikin rijiya ranar Litinin. Rundunar ta bayar...
Bismillahirrahmanirrahim. Jawabin shugaban Mujallar Matashiya Abubakar Murtala Ibrahim a yayin taron cika shekaru biyar da kafuwar ta ranar 31 Oktoba, 2021. Godiya ta tabbata ga Allah...
Rundunar ƴan sandan a Adamawa ta ce an hallaka mutane bakwai yayin da wasu da dama su ka jikkata a sabon hari da aka kai yankin...
Ƙungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi a Najeriya NULGE ta karrama gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da lambar yabo mafi girma a matsayin gwamna mafi ƙwazo wajen tafiyar...
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta yi nasarar ceto wasu mutane biyu da su ka jikkata bayan sun shiga rijiya don ceto wata akuya. An...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Njeriya INEC ta ce mutanen da su ka yi rijista a halin yanzu sun kusa miliyan hudu. Hakan na ƙunshe...
“A zangon mulki na farko da Dakta Abdullahi Umar Ganduje, na shekarar 2015 zuwa 2019 an tallafa wa matasa ina jin a miliyan bai fi mutum...
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC reshen jihar Kano Farfesa Riskuwa Arabu Shehu ya buƙaci matasa da su jajirce tare da jurewa ƙalubalen...
Aƙalla yara 13 ne su ka rabauta da aikin tsagewar baki a asibin Malam Aminu Kano da ke Kano. Asibitin ƙwararru na Malam Aminu Kano ya...