Ƴan Kwana-Kwana Sun Ceto Rayuwar Wata Mage A Kano
Shekarun magen biyar a duniya kuma a ceto rayuwarta tare da miƙata wajen mai ita. Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta ceto wata mage da ta faɗa tsakanin wani…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shekarun magen biyar a duniya kuma a ceto rayuwarta tare da miƙata wajen mai ita. Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta ceto wata mage da ta faɗa tsakanin wani…
Daga Amina Tahir Muhammad Risqua Gobara ta kone kasuwanni biyu, Kasuwan Daji da Kasuwar Kara da ke Sokoto a ranar Larabar da ta gabata tare da lalata kayayyakin da darajarsu…
Daga Amina Tahir Muhammad Risqua Gwamnatin tarayya ta fitar da ƙididdiga a kan yakin da take yi da ta’addanci a yankin Arewa maso gabashin kasar nan a shekarar da ake…
Rahotanni daga jihar Zamfara na nuni da cewar wasu da ake zargi ƴan bindiga ne sun kashe mutane shida a jihar ciki har da basarake. Ƴan bindiga sun afka garin…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa ta kama wasu mutane 7 a lokacin da ta ke gudanar da sintiri a karamar hukumar Birnin Kudu da kuma karamar hukumar Gwaram a Jihar.…
Daga Amina Tahir Muhammad Ana sa ran Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai rattaba hannu a kan kasafin kudin shekarar 2021 kafin ranar 31 ga Disamba 2021. Hakan ya biyo bayan…
Daga Amina Tahir Muhammad Rahotanni sun nuna cewa kamfanin Mai na Najeriya (NNPC) ya aika da kudaden ribar man fitar na Naira biliyan 522.203 ga kwamitin kula da asusun ajiya…
Shugaban kamfanin Kannywood Exclusive Isa Bawa Doro ya bayyana dalilin da ya sa su ka shirya wasan kwaikwayo mai suna Lu’u-Lu’u wanda ya nuna muhimmancin ƙananan sana’o’i tare da nuna…
Fadar shugaban ƙasar Najeriya ta musanta cewar shugaban ya kamu da annobar Korona. Sanarwar ta fito ne bayan da aka samu wasu daga cikin hadiman shugaban sun kamu da cutar…
Wasu da ake zargi masu garkuwa da mutane ne sun dace wsu matan aure da ƴan mata su 33 tare da kashe wasu maza a wasu ƙauyuka da ke jihar…