Ba Mu Da Shirin Korar Ma’aikatan Gwamnati A Najeriya Inji Ministan Kudi
Daga Amina Tahir Muhammad Ministar kudi, kasafi da tsare-tsare a Najeriya Zainab Ahmed ta ce babu wani shiri na korar ma’aikatan gwamnati kamar yadda wasu ke raɗe-raɗi a kai. Ministar…