Masu Siyar Da Kayan Abinci Sun Yi Barazanar Daina Kai Kayan Abinci Da Dabbobi Jihohin Ibo
Gamayyar ƙungiyar masu siyar da kayan abinci da Naman shanu ta Najeriya sun bayyana cewa kudirin da kungiyar IPOB ta dauka na hana ‘yan kabilar ta cin naman shanu da…