Ƴan Bindiga Sun Sace Amare A Neja
Wasu da ake zargi ƴan bindiga ne sun sace wasu amare yayi da su ka kai wasu tagwayen hare-hare a ranakun Asabar da Lahadi. Ƴan bindigan sun kai hari wasu…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu da ake zargi ƴan bindiga ne sun sace wasu amare yayi da su ka kai wasu tagwayen hare-hare a ranakun Asabar da Lahadi. Ƴan bindigan sun kai hari wasu…
Hukumar lafiya matakin farko a Najeriya ta ce ƙasa da mutane miliyan goma kadai aka yi wa riga-kafin cutar Korona a fadin ƙasar baki ɗaya. Shugaban hukumar Dr. Faisal Shu’aib…
Bayan sanya hannu a kan sabuwar dokar hukumar zaɓe da aka sabunta wadda shugaban Najeiya Muhammadu Buhari ya saya wa hannu a jiya Juma’a hukumar zaɓe mai zaman kanta a…
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El’rufa’i ya bayyana cewar rashin tsaron da ake fama da shi a halin yanzu ya zarce taɓarɓarewar tsaro a lokacin da mayaƙan Boko Haram ke…
Wasu ƙungiyoyi masu zaman kansu haɗin gwiwa da ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan’adam sun gudanar da zanga-zanga a jihar Ogun yau Alhamis. Ƙungiyoyin sun gudanar da zanga-zangar ne domin nuna fushin…
Wasu da ake zargi ƴan bindiga ne sun sace wasu ango da amarya sannan su ka kashe yan sanda biyu a jihar Anambra. Al’amarin ya faru a Okija da ke…
Labaran da su ke riskarmu a halin yanzu na nuni da cewar majalisar dokokin jihar Zamfara ta tsige mataimakin gwamnan jihar Mahdi Aliyu daga mukaminsa. Yan majalisar sun tsige mataimakin…
Yan sanda a Abuja sun gurfanar da wani matashi mai suna Mamman Aminu da ake zargi da satar wata kujera a cikin wata makarantar firamare. A na zargin matashin da…
Daga Amina Tahir Muhammad Tsohon gwamnan Kano kuma tsohon sanatan Kano ta tsakiya Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce sun kafa ƙungiyar ne domin ceto Najeriya daga halin da ta shiga.…
Daga Khadija Ahmad Tahir Kakakin ‘yan sandan jihar Kaduna ASP Muhammad Jalige shi ne ya bayyana cewa rundunar ta samu nasarar dakile harin a lokacin da ‘yan bindigan su ka…