Jam’iyyar APC Ta Ɗage Babban Taronta Na Ranar 26 Ga Wata
Babbar jam’iyyar APC a Najeriya ta dakatar da babban taron da ta shirya gudanarwa a ranar 26 ga watan da mu ke ciki. Dakatar da taron ya zo ne kwatsam…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Babbar jam’iyyar APC a Najeriya ta dakatar da babban taron da ta shirya gudanarwa a ranar 26 ga watan da mu ke ciki. Dakatar da taron ya zo ne kwatsam…
Ƙungiyar ɗalibai a Najeriya NANS ta umarci mambobinta da ke jihohi 36 da babban binrin tarayya Abuja da su toshe dukkanin manyan hanyoyin zirga-zirga mallakin gwamnatin tarayya. Shugaban ƙungiyar na…
Fadar shugaban ƙasa ta ce shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai duba tare da yin abin da ya dace a kan sabuwar dokar hukumar zaɓe da aka sake miƙa masa. Mai…
Wasu ƴan bindiga sun kai hari Galadiman Kogo a jihar Neja sannan su ka ƙone gidaje masu tarin yawa. Lamarin na zuwa ne a daren Lahadi wayewar Litinin daidai lokacin…
Bayan wani horo mai zurfi na tsawon wata guda akan harkokin kasuwanci, gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a ranar Juma’a ya bai wa wasu matasa 152 tallafin naira…
Ma’aikatar Muhalli a Jihar Nasarawa ta kama gawayi mai tarin yawa wanda aka samar ba tare da iznin gwamnati ba. Tun a baya gwamnatin jihar ta yi gargadin a kan…
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki kauyen ‘Yar Tsakuwa da ke karamar hukumar Rabah a jihar Sakkwato, inda suka yi awon gaba da mutane tara, ciki har da kansilan yankin,…
Daga Amina Tahir Muhammad Wani mutum mai shekaru 76 a duniya Samuel Akande a yau Alhamis ya maka matarsa mai suna Gift a gaban wata kotu ta Iyana-Ipaja, bisa zargin…
Kamfanin mai a Najeriya NNPC ya bai wa yan Najeriya haƙuri a bisa wahalar man fetur da aka shiga a ƴan kwanakin nan. Shugaban kamfanin Mele Kyari ne ya bayyana…
Wasu da ake zargi yan bindiga ne sun yi garkuwa da wasu mutane 22 a jihar Kaduna. Al’amarin ya faru ne a Kajuru da misalin ƙarfe 12:30 na daren jiya.…