Mutane Biyar Ƙasa Ta Ruftawa Su Ka Mutu A Kano
Aƙalla mutane biyar ne su ka mutu a yayin da ƙasa ta rufta musu lokacin da su ke haƙar ta don yin gini. Mutane biyar ɗin mazauna ƙauyen Ƴn Lami…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Aƙalla mutane biyar ne su ka mutu a yayin da ƙasa ta rufta musu lokacin da su ke haƙar ta don yin gini. Mutane biyar ɗin mazauna ƙauyen Ƴn Lami…
Hukumomi a kasar saudiyya sun ɗage haramcin da aka sanya wa Naajeriya da wasu ƙasashwn Afrika. Sanarwar da hukumomin au ka fitar a yau, sun janye haramcin shiga ƙasar wanda…
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya Janar Lucky Irabor ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa a shekarar 2022 za a samu zaman lafiya a duk sassan kasar da ake fama da…
Aƙalla ƴan bindiga sama da 200 jami’an staro su ka hallaka a jihar Neja. An far wa ƴan bindigan ne a maɓoyarsu da ke dazukan Wushishi, Mokwa, da Lavun, sai…
Shugaban kamfanin mai a Najeriya Malam Mele Kyari ya ce ƴan Najeriya su dinga siyan man fetur ɗin da su ke da buƙatar sa a kowacce rana domin rage cunkoso…
Tsohon shugaban hukumar zaɓe a Najeriya Fafesa Attahiru Jega y ace tsarin shugabancin da ke tafiya a Najeriya hanya ce da ƙasar ta kama wajen rugujewarta. Farfesa Jega ya bayyana…
Labari ne na gaskiya da ya faru shekaru aru-aru da su ka gabata. Masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ta zarce tunanin masu tanani musamman wanda yasl san yadda masana’antar…
Cibiyar SRZ Charitable Foundation ce ta karrama guda cikin ma’aikatan Mujallar Matashiya Amina Ɗahir Muhammad bayan lashe gasar a fagen karatun addinin musulunci. An yi taron karramawar da wasu da…
Kwamishinan yaɗa labarai Malam Muhammad Garba ne ya sanar da haka ya ce mutane huɗu an sallame su ne bayan kafa wani kwamiti don yin bincike a kansu. A sallami…
Hukumar lura da dakile cutyka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta ce mutane dubu uku ne su ka rasa rayukansu a sanadiyyar cutar Korona. A wata sanarwa da hukumar ta…