Gidaje Sama Da Ɗari Sun Rushe Yayinda Mutane Da Dama Su Ka Jikkata Sakamakon Ruwan Sama a Jihar Yobe
Ruwan sama da guguwa masu ƙarfi sun yi sanadin rayukan Mutane biyar yayin da wasu da dama su ka jikkata. An samu mamakon ruwan ne mai tafe da ƙaƙƙarfar iska…