Hukumar NECO Ta Ce Babu Jarrabawa A Ranar Sallah
Daga Yahaya Bala Fagge Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantar sakandire a Najeriya NECO ta sauya ranar Asabar 9 ga watan Yuli a matsayin ranar rubuta jarrabawa. Mai magana da yawun…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Daga Yahaya Bala Fagge Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantar sakandire a Najeriya NECO ta sauya ranar Asabar 9 ga watan Yuli a matsayin ranar rubuta jarrabawa. Mai magana da yawun…
Daga Yahaya Bala Fagge Ƙungiyar musulmai a Najeriya ta MURIC ta roki hukumar jarrabawar fita daga Makarantar sakandire wato NECO da ta sauya ranar Tara ga wata domin rubuta jarrabar…
Yayin da ake ci gaba da samar da hanyoyin nishadantar da masu kallo, kamfanin Blue Sound Multimedia ya haska tallan wasan wkaikwayon da ya samar mai suna Lulu Da Andalu.…
Majalisar wakilai a Najeriya za ta binciki gudunmawar dala biliyan 1.777 da Najeriya ta baiwa kungiyar ƙasashen yammacin Afrika ta ECOWAS cikin shekaru 16. A jiya ne majalisar ta bukaci…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake tabbatar da cewar gwamnatinsa ta bai wa hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC cikakken goyon baya domin gudanar da zabe cikin na…
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA a ranar Alhamis ta karbi ‘yan Najeriya 98 da suka makale a garin Agadez na Jamhuriyar Nijar. Shugaban hukumar NEMA reshen jihar Kano…