Ƴan Ansaru Na Aure Mutanen Birnin Gwari A Kaduna
Rahoton dake fitowa daga karamar hukumar Birnin Gwari ta Jihar Kaduna, ya nuna cewa yan ta’addan kungiyar Ansaru suna auren matan yankin. Labarin Angwancewar wasu mambobin kungiyar da matan garin,…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rahoton dake fitowa daga karamar hukumar Birnin Gwari ta Jihar Kaduna, ya nuna cewa yan ta’addan kungiyar Ansaru suna auren matan yankin. Labarin Angwancewar wasu mambobin kungiyar da matan garin,…
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce tsawaita aikin rajistar masu kada kuri’a zai kawo cikas ga shirye-shiryenta na zaben 2023. Hakan ya fito ne a cewar…
Rundunar ƴan sandan Najeriya za ta fara wani sumame na musamman a dazuka da gidajen da babu kowa a ciki da wajen babban birnin tarayya Abuja. Ƴan sandan Abuja sun…
Gwamnatin jihar Filato ta soke lasisin makarantu masu zaman kansu a wani yunƙuri na tantance makarantun. Kwamihsinar ilimi ta jihar Eilizabeth Wampum ce ta tabbatar da hakan yau Alhamis a…
Ɗan takarar shugaban kasa a inuwar jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya naɗa Sanata Dino Melaye da Daniel Bwala a matsayin masu magana da yayunsa. Mutanen biyu za su yi…
Wasu da ake kyauta zaton yan bindiga ne suns ace wata mara lafiya daga gadon asibiti a Zariya ta jihar Kaduna. Ƴan bindigan suns ace matar ne a wani asibiti…
Majalisar dattawan Najeriya ta bai wa manyan hafsoshin tsaron Najeriya watanni huɗu domin kawo karshen matsalar tsaro da ta addabi ƙasar. Hakan ya biyo bayan wata ganawa da majalisar ta…
Gwamnatin Jihar Borno ta bayyana cewa dukkan alkalin kotun shari’ar musulunci da aka samu da hannu wajen yin almundahan ko tauye hakki za a sauke shi daga bakin aiki. Babban…
Hukumar kula da sufurin jiragen kasa a Najeriya NRC ta dakatar da zirga-zirgar jiragen kasa daga Kano zuwa Legas zuwa Ajakuta ranar Talata. Shugaban hukumar Fidet Okhiria ne ya tabbatar…
Wasu yan bindiga da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun hallaka dogarin mataimakin sufeton yan sanda na ƙasa AIG Audu Madaki tare da hallaka dogarinsa. Audu Madaki mataimakin sufeton…