Mun Kama Motoci 300 Wadanda Ake Amfani Da Su Ba Bisa Ka’ida Ba-NSCDC
Hukumar tsaro ta fararen hula a Najeriya NSCDC ta tabbatar da cewa jami’an hukumar sun kwace motoci 300 wadanda ake yin amfani da su a haramtattun matatun mai a fadin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar tsaro ta fararen hula a Najeriya NSCDC ta tabbatar da cewa jami’an hukumar sun kwace motoci 300 wadanda ake yin amfani da su a haramtattun matatun mai a fadin…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ta fara shirye-shiryen haramta wa ‘yan kasashen waje sayan amfanin gona a cikin gonakin manoman Najeriya. Ministan ma’aikatar cinikayya da zuba hannun jari na…
Shugaban kungiyar jami’o’i Najeriya ta kasa ASUU Farfesa Emmanuel Osodoke ya bayyana cewa wasu daga cikin jami’o’in a wasu Jihohin Najeriya na bogi ne. Farfesa Emmanuel Osodoke ya bayyana hakan…
Runduna ta daya ta sojin Najeriya Janar Taoreed Lagbaja ya ce sun ceto wasu mutane da ‘yan bindiga su ka yi garkuwa da su a cikin karamar hukumar birnin gwari…
An bude ofishin jam’iyyar NNPP na jihar Borno kwana daya bayan garkameshi da aka yi ranar Laraba. Saifullahi Hassan, mai magana da yawun dan takarar shugaban kasa karkashin jam’yyar, Rabiu…
Jami’an ƴan sanda a jihar Borno sun rufe helkwatar jam’iyyar NNPP ta jihar a yau Alhamis. Rahotanni sun ce an rufe babbar sakatariyar jam’iyyar ne tare da kama ɗan takarar…
Jam’iyyar APC a jihar Kaduna ta musanta batun siyan katin zaɓe tare da roƙon al’umma da su yi watsi da zargin. Sakataren jam’iyyar APC na Kaduna Yahaya Pate ne ya…
Gwamnatin tarayyar Najeriya na duba yuwuwar shigar da kamfanoni masu zaman kansu a aikin layin dogo da ake yi daga Kano zuwa Kaduna. Haka kuma gwamnatin za ta yi koyi…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce yan takarar da ke karkashin jam’iyyar APC kaɗai zai marawa baya a zaben shekarar 2023. Buhari ya bayyana haka ne a sanarwar da mai…
Gwamnan Jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana cewa kungiyar ASUU ba ta da wani dalilin da zai sanya ta ci gaba da gudanar da yajin aikin da ta ke…