Gwamnatin Jihar Kano Ta Karyata Biyan Albashi A Hannu Da Akace Zatayi
Gwamnatin jihar Kano ta karyata rahotannin cewa Gwamna Abdullahi Ganduje na cikin jerin gwamnoni uku da hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta zuba idanu a kansu kan…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin jihar Kano ta karyata rahotannin cewa Gwamna Abdullahi Ganduje na cikin jerin gwamnoni uku da hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta zuba idanu a kansu kan…
Wata gobara ta yi kaca-kaca da dakuna 14 na wata makaranta mai suna Tsangya Model Boarding Primary School a yankin Kanwa ta karamar hukumar Madobi a jihar Kano. Babban sakataren…
Tun biyo bayan alakar da tayi tsami tsakanin Shugaban masu rinjaye a majalissar wakilai ta kasa Alasan Ado Doguwa da Dan takarar mataimakin Gwamnan Jihar Kano Murtala Sule Garo dukka…
Wata kotu da ke birnin tarayya Abuja ta bayar da izinin garkame wani Limamin wata coci a gidan gyaran hali bisa kamashi da laifin damfarar daya daga cikin masu zuwa…
Wani matashi mai shekaru 15 a duniya ya kashe abokin sa ta hanyar caka masa wuka a lokacin da wani rikici ya barke a tsakanin su a karamar hukumar Rimin…
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU reshen Jihar Filato ta bai wa mambobin kungiyar umarnin zama a gidajen su harsai lokacin da gwamnatin tarayya ta biya musu dukkan albashin da…
Akalla mutane 17 ne su ka rasa rayukan su a lokacin da wasu ‘yan bindiga su ka kai musu hari a karamar hukumar Guma da ke Jihar Benue. Jaridar Daily…
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce an hallaka mutane 161 cikin watanni shida. A daidai lokacin da rahotanni ke nuna cewar na yi garkuwa da mutane 1,789 a sassa daban-daban na…
Hukumar hana cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC ta samu umarni daga kotu don karɓe ikon gidaje guda 40 na Ike Ekweremedu. A na zargin Ekweremedu da mallakar gidajen…
Shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai na tarayya, Alhassan Ado Doguwa, ya nesanta kansa daga wani rahoto da wata kafar watsa labarai ta intanet ta wallafa na cewa ya yi…