NUJ Ta Yi Tir Da Dukan Dan Jarida Da Wani Dan Siyasa Ya Yi A Kano
Kungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) reshen Jihar Kano ta yi tir da dukan wani dan jarida da ake zargin dan Majalisar Wakilai Alhassan Ado Doguwa ya yi a jihar.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) reshen Jihar Kano ta yi tir da dukan wani dan jarida da ake zargin dan Majalisar Wakilai Alhassan Ado Doguwa ya yi a jihar.…
Hukumar hana cin hanci da rashawa a Najeriya na aikin sa idanu kan wasu gwamnoni uku da ake zargi da handame maƙudan kuɗaɗe Gwamnonin uku dake kan karagar ana zarginsu…
Ministan ilmi a Najeriya Mallam Adamu Adamu, ya nuna damuwarsa a kan tarin matsalolin da ma’aikatarsa ke fuskanta. Ministan ya bayyana cewa ya gagara shawo kan tulin matsalolin da ake…
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Gandujee ya gabatar da daftarin kasafin kuɗin shekarar 2023. Gwamnan ya gabatar da kasagin a zauren majalisar dokokin jihar Kano a yau Juma’a. Kasafin…
Daga Mansur Umar Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa a Najeriya ASUU da takwararta wato CONUA sun bayyana bacin ran su, biyo bayan karbar rabin albashi a matsayin albashin aikin watan…
Hukumar kula da yanayi ta Nigeria (NiMet) ta sanar da ƙarewar yanayin damina a Arewacin kasar. Hukumar ta ce za’a sami tasowar ƙura daga jamhuriyar Nijar zuwa kasar Najeriya inda…
Dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya ce zai soke biyan kudin jarabawar kammala sakandare da ta shiga manyan makarantu idan ya ci zaben 2023. Tsohon…
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna, ta soke zaben fidda gwanin da jam’iyyar PDP ta gudanar a mazabar Kaduna ta tsakiya sakamakon wasu kura-kurai. Kotun ta umarci…
Rahotanni daga laramar hikumar maradun a jihar Zamfara sun nuna cewar wasu ƴan sa kai sun samu nasarar hallaka yan bindiga biyu a jihar. Al’amarin ya faru a yau yayin…
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a jam’iyyar APC Kashim Shettima ya tabbatar da cewar za su magance dukkan matsalar tsaro da Najeroya ke fuskanta cikin watanni shida. Ɗan takarar ya…