Wasu ‘Yan Bindiga Sun Sace Masallata 20 A Katsina
Yan bindiga sun kai hari tare da sace masallata kusan 20 a wani masallaci a ƙauyen Maigamji da ke yankin ƙaramar hukumar Funtua a jihar Katsina da ke arewa maso…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Yan bindiga sun kai hari tare da sace masallata kusan 20 a wani masallaci a ƙauyen Maigamji da ke yankin ƙaramar hukumar Funtua a jihar Katsina da ke arewa maso…
Hukumar Zaɓe mai zaman kanta a Najeriya (INEC), ta ce yanzu haka ta na aiki tare da Hukumar Sadarwa ta Ƙasa (NCC), domin magance duk wani cikas ɗin da za…
Gwamnonin jihohi 36 da ke fadin Najeriya sun yi wa Gwamnatin Tarayya raddi kan jefa ’yan Najeriya cikin talauci da matsin rayuwa. Kungiyoyin Gwamnonin Najeriya (NGF) ta ce babu abin…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Zamfara hadin gwiwa da jami’an sa-kai ta tabbatar da kubtar da mutane 15 da aka yi garkuwa da su,tare da kama ‘yan bindiga bakwai a Jihar.…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Bayelsa ta tabbatar da mutuwar wasu mutane hudu ‘yan damfara ta kafar Intanet bayan shan wasu kwayoyi. Jami’an rundunar sun bayyana cewa lamarin ya farune kusan…
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari wani babban masallacin juma’a da ke kan titin Okoroda a Ughelli a Jihar Delta a safiyar ranar Juma’a a Jihar. Wani mazaunin garin mai…
Jami’an rundunar sojin Najeriya sun hallaka mayakan ISWAP da dama a yayin wata musayar wuta da su ka yi a garin Dambua da ke Jihar Borno. Jami’an sojin sun hallaka…
Hukumar sadarwa ta kasa NCC ta ja kunnan al’umma kan siyan wasu wayoyi tare da yin amfani da su wanda hukumar bata yadda da ingancin su ba. Hukumar ta bayyana…
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Uyo na jihar Akwa-Ibom karkashin mai shari’a Agatha Okeke, ta yanke wa Albert Bassey sanata mai wakiltar Akwa-Ibom ta arewa maso gabas…
Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnonin jihohin kasar na sa ce kason kudaden da ake turawa kananan hukumomi duk wata daga gwamnatin tarayya. Shugaban na wannan zargi ne a…