Gwamnatin Neja Ta ce Tana Fuskantar Karancin Likitoci A Jihar
Gwamnatin Jihar Neja ta bayyana cewa Ma’aikatar Lafiya ta Jihar na fuskantar karancin ma’aikata akalla 3000. Kwamishinan Lafiya na Jihar Dokta Muhammad Makusidi ne ya sanar da hakan a ranar…