Zan Yiwa ‘Yan Kasa Adalci Idan Naci Zabe – Tinubu
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya yi alkawarin yin adalci ga kowa, idan aka zabe shi. Tinubu ya yi wannan alkawarin ne a wani taro…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya yi alkawarin yin adalci ga kowa, idan aka zabe shi. Tinubu ya yi wannan alkawarin ne a wani taro…
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, ta kama wasu mutane 977 da take zargi da ta’ammuli da safarar miyagun kwayoyi a jihohin Adamawa da Taraba…
Wata gobara ta kone dakin gwaje-gwaje da ke Asibitin kwararru na garin Jos a Jihar Filato. Lamarin ya faru ne a daren ranar Talata inda gobarar ta yi asarar kadarorin…
Wani kwamiti a karamar hukumar Tudun Wada a nan jihar Kano, ya bayyana cewa ya gano asibitoci da shagunan sayar da magunguna 130 da likitocin bogi ke tafiyar da su.…
Jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya ta cafke wasu mutane uku da ake zargin su da cin zarafin ubargidan shugaban kasa wato Aisha Buhari. Daga cikin wadanda jami’an su ka kama…
Wasu dakarun Sojin Sama sun rasu, wani daya ya samu mummunan rauni sakamakon kwacewar da wata tirela ta yi ta bi ta kansu a Jihar Kwara. Lamarin da ya faru…
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, ta kama wasu mutane 977 da take zargi da ta’ammuli da safarar miyagun kwayoyi a jihohin Adamawa da Taraba…
Wasu mahara a Jihar Imo sun bankawa babban ofishin ‘yan sanda da ke yankin Atta a karamar hukumar Njaba ta Jihar. Aika-aikar ta maharan na zuwa ne a wannan kadan…
Yan bindiga sun kai hari kan tawagar tsohon gwamnan jihar Imo da ke kudu maso gabashin Najeriya, Ikedi Ohakim, tare da kashe ‘yan sanda huɗu. Rahotonni sun ce lamarin ya…
Hukumar zabe ta kasa iNEC ta sake fitar da sanarwar jan hankali da gargadin al’umma kan kiyaye kansu daga shiga shafukan neman aiki a yanar gizo da nufin samun aiki…