Doguwa Ya Zargi Gwamnan Banki Da Yi Wa Buhari Rufa-Rufa
Shugaban masu rinjaye a majalisar wakilan tarayya, Alhassan Ado Doguwa, ya bayyana ra’ayinsa game da lamarin sauya fasalin Naira da ake kai ruwa rana kansa. Ado Doguwa, wanda ke wakiltar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban masu rinjaye a majalisar wakilan tarayya, Alhassan Ado Doguwa, ya bayyana ra’ayinsa game da lamarin sauya fasalin Naira da ake kai ruwa rana kansa. Ado Doguwa, wanda ke wakiltar…
Tsohon shugaban Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya zargi shugabanni da jefa kasa a cikin hadari da barazana a dalilin son kan da suke yi. Jaridar Punch ta rahoto Olusegun Obasanjo…
Kwamitin majalisar wakilai kan abin da ya shafi kudi ya yi watsi da batun kara wa’adin da CBN ya yi na amfani da tsoffin kudi a Najeriya. jaridar Punch ta…
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya jagoranci wata tawaga mai karfi zuwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari a Daura, a yau Lahadi, inda ya bayyana masa damuwar jama’a…
Mahaifin ƴan biyun mai suna Muhamamad Adam ya wallafa a shafinsa na facebook cewar sakacin ma’aikatan asibitin ya sa su ka hana kowa shiga su sai matar kuma ya ke…
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi kira da yan Najeriya su kwantar da hankulansu game da lamarin sauya fasalin Naira da kuma wa’adin daina amfani da tsaffin takardun Naira. Buhari ya…
Ofishin babban bankin Najeriya CBN dake jihar Katsina ya fitar da sabbin kudi N120 million ga wakilan bankuna a jihar. Wannan ya biyo bayan ziyarar shugaba Muhammadu Buhari jihar inda…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta tsawaita wa’adin daina karbar katin zabe na dindindin zuwa ranar 5 ga watan Fabrairun 2023. INEC ta tsayar da ranar 31 ga…
Hukumar Zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa, bata da ikon tilasta jami’o’i su tafi hutu Dan bawa Dalibai damar yin jefa kuri’a a zabe mai zuwa.…
Dan takarar Shugabancin Najeriya a karkashin jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, idan har ya samu nasara a zabe mai zuwa Gwamnatinsa za ta dukufa kan sauya fasalin…