FRSC Ta Kuɓutar Da Sama Da Naira Miliyan Uku Na Waɗanda Su Ka Yi Hatsari A Kogi
Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC), reshen jihar Kogi a ranar Talata ta kwato wasu kudade har miliyan 3.2 ga iyalan wadanda hatsarin ya rutsa da su a jihar. Kamfanin…