Jam’iyyar HDP Ta Nemi Kotu Ta Hana Rantsar Da Bola Tinubu
An shigar da wata sabuwar ƙara a kotun ɗaukaka ƙara da ke birnin tarayya Abuja, domin hana rantsar da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a matsayin sabon shugaban ƙasa a ranar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
An shigar da wata sabuwar ƙara a kotun ɗaukaka ƙara da ke birnin tarayya Abuja, domin hana rantsar da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a matsayin sabon shugaban ƙasa a ranar…
Gwamnatin jihar Benue ta lissafo dalilan ta na ganin cewa bai kamata a gudanar da ƙidayar shekarar 2023 a cikin watan Mayu ba. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa hukumar…
Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party a zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, ya tunatar da Shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa babban hakki ɗaya da ya rataya a…
Fitaccen ‘dan siyasar nan kuma daya daga cikin jagorori a jam’iyyar APC, Abdulmajid Danbilki Kwamanda, ya yi kira ga Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Alhaji Abdulmajid wanda aka fi sani da…
Kungiyar Kare Hakkokin Tattalin Arziki man fetur mai zaman kanta (SERAP) ta yi barazanar gurfanar da gwamnatin tarayya a gaban kotu idan har ta gaza gudanar da bincike kan zargin…
Daliban Najeriya da suka makale a kasar Sudan bayan barkewar yaki sun bukaci Gwamnatin Tarayya ta taimaka ta gaggauta kwashe su. A bidiyon wata daga cikin daliban mai suna Fauziyya,…
Hedikwatar rundunar tsaro ta sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun yi nasarar halaka ‘yan ta’addar Boko Haram 63 tsakanin farkon watan Maris zuwa 15 ga watan Afrilu. Baya ga…
Social Media ko Online Media? Jaridar Yanar Gizo ko Dandalin Sa Da Zumunta? Ɗan Jarida ko Ɗaan Social Media? Assalamu alaikum, na ga dacewar na yi wannan rubutu ne domin…
Yayin da ake ta kai-komo kan wadanda za su zama shugabannin majalisa, rahotanni na nuna yuwuwar Asiwaju Bola Tinubu ya dawo gida Najeriya. Jaridar Punch ta ce akwai yiwuwar jirgin…