Gwamnatin Kano Za Ta Bai’wa Hukumar Kidaya Ta Kasa Gudummawa A Yayin Kidayar Da Za A Gudanar A Bana
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin bada gudun mawa ga hukumar kula da yawan jama’a ta kasa a shirye-shiryen da hukumar ke yi na kidayar jama’ar kasar na wannan shekara.…