Nafi Maida Hankali Kan Samowa Najeriya Cigaba Maimakon Kwadayin Mukami-Nasir El-Rufai
Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya musanta jita-jitar da wasu ’yan Najeriya ke yi cewa yana sha’awar kujerar Shugaban Ma’aikata a sabuwar gwamnatin Zababben Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu…