Wasu Da Ake Zargin ‘Yan Bindiga Ne Sun Hallaka Mutane Biyu A Harin Da Suka Kai Kofar Kona Da Ke Kaduna
An tsinci gawarwakin wasu mutane biyu a daren ranar Litinin lokacin da wasu da ake zaton yan bindiga ne suka farmaki yankin Kofar Kona da ke garin Zariya, jihar Kaduna.…