Dola Ne Jami’an Tsaro Su Kara Kaimi A Kan Aikin Su-Tinubu
Dole Ne Jami’an Tsaro Su Ƙara Ƙaimi A Kan Aikinsu – Tinubu Shugaban kasar Najeriya Ahmed Bola Tinubu ya ja hankali ga manyan jami’an tsaro ƙasar da su kara himma…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Dole Ne Jami’an Tsaro Su Ƙara Ƙaimi A Kan Aikinsu – Tinubu Shugaban kasar Najeriya Ahmed Bola Tinubu ya ja hankali ga manyan jami’an tsaro ƙasar da su kara himma…
Babban bankin Najeriya (CBN) Ya musanta wata sanar wa da ta fita kan cewa darajar Naira ta karye a hukumance. Hakan ya fito ne ta bakin Mukaddashin Daraktan bankin Abdulmuminu,…
Hukumar kiyaye hadurraya kasa FRSC ta ba bayyana cewa mutane takwas ne suka rasu bayan da wani hatsari ya auku a jihar Bauchi. Kamar yadda hukumar ta kiyaye hadurra ta…
Majalissar dattijan Najeriya ta bayyana cewa za a gudanar da bincike akan wasu kudade da aka kashe don gyara matatun tace man fetur a kasar Najeriya. Kamar yadda majalissar ta…
Wata kungiya mai zaman kanta ta buƙaci hukumar dake dakile masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’anati EFCC da ta fara bincike akan faifan bidiyon da ake zargin an ga tsohon…
Rundunar yan sandan Jihar Ribas ta tabbatar da kama wata mata mai shekaru 39 bisa zargin laifin siyar da jarirai. Kwamishinan yan sandan jihar Polycarp Emeka shi ne ya bayyana…