Bana Fargaba Akan Binciken Da Ake Yimin Akan Bidiyon Dala -Ganduje
Tsohon gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Gunduje ya bayyana cewa baya fargabar ci gaba da binciken fefen bidiyon dala kamar yadda gwamnan jihar ke ikirarin ci gaba da yi…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Tsohon gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Gunduje ya bayyana cewa baya fargabar ci gaba da binciken fefen bidiyon dala kamar yadda gwamnan jihar ke ikirarin ci gaba da yi…
Daya daga cikin manyan kwamandojin ƙungiyar ISWAP mai suna Kiriku ya rasa ransa bayan wani maciji ya sareshi a dajin Sambisa da ke Jihar Borno. Rahotanni sun bayyana cewa Kiriku…
Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum ya nuna rashin jin dadinsa dangane da hallaka manoma takwas da mayakan ISWAP suka yi a cikin ƙaramar hukumar Mafa ta jihar. Zulum ya…
Kotun sauraron kararrakin zaben da ke birnin tarayya Abuja ta amince da shaidar da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya gabatar mata. Kotun ta karbi takardun…
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya tafi Birnin Landan wata ziyara ta musamman bayan kammala ziyarar aiki da ya kai Kasar Faransa a yau Asabar. Channels TV ta rawaito cewa…
Majalisar dokokin Jihar Filato ta amincewa gwamnan Jihar da ya karbo bashin naira biliyan 15. Majailsar ta amincewa gwamnan ne a yayin zaman Majalisar da ya gudana a ranar Alhamis.…
Hukumar kula da bashi ta Najeriya DMO ta gargadi gwamnatin tarayya akan karin karbo bashin kudi a wannan lokaci. Jaridar Vanguard ta rawaito cewa hukumar ta bukaci da shugaban Kasa…
Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta da ta dakatar da shirinta na yunkurin ƙarin kuɗin wutar lantarki da kashi 40 cikin 100 a cikin…
Jam’iyyar PDP reshen jihar Benue ta mayarwa da gwamna Jihar martani akan matakin da ya ɗauka na dakatar da shugabannin kananan hukumom 23 a Jihar. Jaridar Daily Trust ta rawaito…
Gwamnan Jihar Sokoto Ahmad Aliyu ya bayar da umarnin gaggauta biyan ma’aikatan Jihar albashin watan Yuni da muke ciki. Umarnin na zuwa ne a ranar Alhamis ta hannun Sakataren yaɗa…