Jam’iyyar NNPP Ta Kori Kwankwaso
Kwamitin zartaswa na kasa a jam’iyyar NNPP sun kori tsohon dan takarar shugabancin kasar jam’iyyar Sanata Rabiu Kwankwaso, biyo bayan kin bayyana da yayi a gaban kwamitin ladabtarwa na jam’iyyar.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kwamitin zartaswa na kasa a jam’iyyar NNPP sun kori tsohon dan takarar shugabancin kasar jam’iyyar Sanata Rabiu Kwankwaso, biyo bayan kin bayyana da yayi a gaban kwamitin ladabtarwa na jam’iyyar.…
Bayanai sun fito a game da yadda za ayi rabon Naira Tirilyan 3.8 da gwamnatin Najeriya ta samu daga haraji. Gwamnatocin jihohi da kuma gwamnatin tarayya su ne za su…
Kamfanin siminti na Dangote ya biya akalla Naira biliyan 412.9 kudin haraji ga Gwamnatin Tarayya a cikin shekaru uku. Jimillar Naira biliyan 97.24 kamfanin ya biya a 2020 da kuma…
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya kaddamar da wasu kananan asibitoci guda biyar da aka tsara su acikin manyan Motoci domin gudanar da ayyukan jinya ga al’umma. Gwamnan wanda…
Hukumar ƴan sandan farin kaya ta (DSS) a yau Litinin, 4 ga watan Satumba ta bayyana cewa ta bankaɗo wani shirin yin zanga-zangar tayar da tarzoma domin ɓata sunan gwamnatin…
Mutane aƙalla uku ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu sakamakon wata ambaliyar ruwa da ta afku a Dakingari da ke ƙaramar hukumar Sulu ta jihar Kebbi. Shugaban ƙaramar hukumar…
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta sanya ranar da za ta yanke hukunci kan shari’ar zaɓen da ke tsakanin Atiku Abubakar, Peter Obi da Shugaba Bola Tinubu. Kotun zaɓen…
Gwamnan Jihar Neja Umar Bago ya bayyana cewa duk wanda ya kuskura ya karkatar da kayan tallafin da gwamantin tarayya ta bayar a jihar, sai an daure shi a gidan…
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki wani gida da ke Kuchiko Resettlement Development Area (KRDA) a karamar hukumar Bwari ta Abuja, inda suka yi awon gaba da wani mazaunin garin.…
An sami tashin hankali a ƙauyen Birnin Magaji a jihar Zamfara, bayan wani basarake ya tilasta matasan da suka cafke matan ƴan bindiga sun sakesu. Matasan dai sun kama matan…