Yan Sanda Zaa Su Yi Farautar Mutanen Da Su Ka Kashe Wani Mutum A Abia
Rundunar yan sanda a jihar Abia sun sha alwashin kama mutanen da su ka hallaka wani mutum mai shekaru 65 a duniya. Mai magana da yawun ƴan sandan jihar ASP…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar yan sanda a jihar Abia sun sha alwashin kama mutanen da su ka hallaka wani mutum mai shekaru 65 a duniya. Mai magana da yawun ƴan sandan jihar ASP…
Gwamnatin jihar Zamfara ta zargi gwamnatin tarayya da tattaunawa da ƴan bindiga a jihar.. Gwamnatin jihar ta ce akwai wata tawaga da gwamnatin tarayyar ta tura kuma ake zargi sun…
Ƙungiyar malaman jami’a a Najeriya ta ce kashi 50% na ɗaliban da ke karatu na iya ajiyewa saboda tsadar karatu da ake ciki a ƙasar. Shugaban ƙungiyar Frafesa Emmanuel Osodoke…
Rahotanni daga baban birnin tarayyar Najeriya Abuja na tabbatar da cewar kotun ƙoli ta kama da wuta. Ofishin alƙalai uku aka ruwaito sun ƙone bayan tashin gobarar. Godan jaridar Arise…
Ƙasar Amurka ta gargaɗi ƴan ƙasar mazauna Najeriya da su kiyaye wajen ziyartar wasu jihohi da ka iya faɗawa cikin hatsari. Sanarwar na zuwa ne bayan gudanar da wani bincike…
Rundunar ƴan sanda a jihar Taraba ta ce ta kama wasu mutane 20 da take zargi da yin garkuwa da mutane. Nasarar na zuwa ne bayan tattara bayanan sirri da…
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta gano haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba na taka rawa wajen ƙaruwar ta’addanci a jihar. Gwamnan ya bayar da umarnin ɗaukar tsauraran matakai ga…
Rundunar tsaron haɗin gwiwa a jihar Kaduna sun samu ansarar gano wani gida da ake haɗa bindigu da sauran makamai. An gano gidan a Kafanchan da ke ƙaramar hukumar Jema’a…
Wasu da ake zargi masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da wasu ma’aikata da ke aikin wani gini a jami’ar tarayya ta Gusau a jihar Zamfara. Mutanen sun…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce kimanin mutane dubu huɗu ne a gidan ajiya da gyaran hali sanadin gaza biyan tara a kotuna. Ministan harkokin cikin gida Olubinmi Tunji Ojo ne…