Gwamnatin Tarayya Za Ta Biyawa Fursunoni Tarar Naira Miliyan 585
Gwamnatin tarayya za ta tara naira miliyan 585 da za a biya a matsayin tarar wadanda ke daure a gidajen gyaran hali da ke fadin Najeriya. Ministan harkokin cikin gida,…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin tarayya za ta tara naira miliyan 585 da za a biya a matsayin tarar wadanda ke daure a gidajen gyaran hali da ke fadin Najeriya. Ministan harkokin cikin gida,…
Mazauna garin Maganda da ke gundumar Magajin Gari ta III a Birnin Gwari, jihar Kaduna, sun tsere daga gidajensu bayan janye sojojin da aka girke a garin. Rahotanni sun bayyana…
Jirgin yakin sojin sama a Najeriya ya fadi tare da fashewa a sansanin sojin sama da ke Port Harcourt a jihar Ribas. Lamarin ya faru ne a yau Juma’a 1…