Ba Gaskiya Ba Ne Batun Da Ake Yadawa Tinubu Zai Sauya Mataimakisa A Zaben 2027 – APC
Jam’iyyar APC ta Kasa ta musanta rade-raden da ake yadawa cewa shugaban Kasa Bola Tinubu na shirye-shiryen sauya Mataimakinsa Kashim Shettima kafin lokacin zaɓen shekarar 2027 da ke tafe. APC…