Ci gaba

Ta kuma hada ne da alamu wadanda suka hada da kamar amenorrhoea, hirsutism,  wani al’amarine wanda ya shafi    rashin haihuwa.   Ita wannan matsala tana samar da             raguwar samar da sinadarin FSH da kuma yadda aka saba ko kuma ƙaruwar     mizanin  LH, estrogen da kuma testosterone, shi dai wannan hasashen ko kuma ikirarin wanda yake da dangantaka da shi halin yana samar da ɗan ƙaramin girma ne nan a wasu sinadaran obary follicles da   kuma obarian follicles and      follicular cysts, wadannan ana iya gano su ta hanyar daukar hoton na dakin gwaji. Shi     wannan sinadari na obary zai kasance wasu abubuwa masu santsi sun zagaye shi, wadanda suka yi kama da kafso, wanda zai iya karuwa har sau biyu. Shi mizanin da ya ƙaru na              oestrogen yana iya zama sanadiyar kamuwa da cutar kansar Nono. Irin wannan matsalar tana da alaka da    rashin sinadarin abinci wanda ya ƙunshi carbohyrate           metabolism, musamman ma yadda abin zai samu matsala da Insulin. Insulin wani sinadari ne wanda yake cikin jikinmu wanda yake taimaka mana wajen yadda zai daidaita sikari a jikin mu. Wannan an yi sa’a shine idan anbi dokoki da kuma ka’dojin abinci da kuma yin    amfani da magani mai rage kaifin cutar sikari kamar Thmetformin. Su thyroid gland da kuma adrenal suna taka    muhimmiyar rawa wajen kawo matsala ta rashin haihuwa. b) Rashin aiki saboda matsalar hypothalamus Shi                     hypothalamus wani bangare ne na ƙwaƙwalwa wanda shi aikin shi shine isar da sako zuwa ga  pituitary gland wanda kuma daga can sai ya aika zuwa obaries a matsayin  wani       sinadari na FSH da kuma LH  wadanda kuma su zasu taimaka wajen  kwai ya kai     mizanin da ya kamata.  Ana iya daukar al’amarin a matsayin mai taka                  muhimmiyar rawa wajen       shigar ciki, amma idan shi     sinadarin hypothalamus ya kasa taka rawar shi sosai a    cikin halin ana iya samun matsala ta samun kwai amma fa wanda bai kai lokacin da ya kamata ba. Wannan shi ke      samar da matsala ta   obarian har kashi 2

Leave a Reply

%d bloggers like this: