Daga Bashir Muhammmad

A Kalla Mutane dubu dari da ashirin sun rasa aikinsu bayan da cutar Covid -19 tayi tsamari a kasar Birazil.

Rahotanni sun nuna cewa sama da mutum dubu dari uku suka kamu da cutar akasar,haka kuma cutar tayi ajalin sama da mutum dubu ashirin da biyar tun bayan bullarta kasar.

Kasar Birazil wadda take kudanci Amurka cuta ta tillas tawa yan kasuwar kasar rufe manyan shagunan saida kaya kimanin dubu goma sha biyar ,

lamarin da yajawo rasa aiyukan sama da mutum dudu dari da ashirin a kasar.

Leave a Reply

%d bloggers like this: