ANAYI DA KAI SHAFI NE DA ZAI RINGA KAWO MUKU LABARAI NA BAN DARIYA DA NISHADAN TARWA, DOMIN SANYAKU FARIN CIKI A KOWANNE LOKACI, ZAI RINGA ZUWA A DUK RANAR JUMA’A,TARE DANI IDRIS YAU YAHUZA, DOMIN SAMUN SHUGOWA WANNAN SHAFI DA LABARIN KA/KI ZAKU IYA TURO MANA SAKON LABARIN KA/KI TA WANNAN LAMBAR KAMAR HAKA: 08185234770 KO 08112534902 TARE DA SUNAN MAI LABARI DOMIN SANYA SUNAN KA/KI A CIKI.

Leave a Reply

%d bloggers like this: