Jami’an Soji Sun Kashe Ɗan Bindiga Sun Kuɓutar Da Wasu
Jami’an sojin Najeriya da ke aikin dakile ‘yan ta’adda a yankunan Arewa maso Gabas da Arewa maso Yamma sun hallaka wani dan ta’adda daya tare da kubtar da mutane da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Jami’an sojin Najeriya da ke aikin dakile ‘yan ta’adda a yankunan Arewa maso Gabas da Arewa maso Yamma sun hallaka wani dan ta’adda daya tare da kubtar da mutane da…
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III ya umarci al’ummar musulmi da su fara duba jaririn watan Zulkida daga yau Laraba. Hakan na kunshe ne ta cikin wata sanarwa…
Gwamnatin tarayya ta yi martani kan zargin da kamfanin Binance ya yi na cewa wasu jami’an gwamnatin Kasar sun nemi ya basu cin hanci dala miliyan 150. Martanin na kunshe…
A gobe Alhamis ne shugaban kasa Bola Tinubu zai kaddamar da tashar tsandauri a garin Funtua da ke Jihar Katsina. Mataimakiyar daraktan yada labarai na hukumar kula da shige da…
Gwmantin tarayya ta yi alkawarin dawo da wutar lantarki a kananan hukumomi guda takwas a Sokoto bayan shafe sama da shekaru 10 ba wuta. Ƙananan hukumomin za su samu tagomashin…
Gwamna Abba Kabir Yusuf na Kano ya dora tubalin ginin titin saman da kudinsa ya kai Naira Biliyan 15 a wuraren Kofar ‘Dan Agundi a kwaryar birnin Kano. Gwamnati ta…
Kungiyar masana harkokin ma’aikatan Najeriya (NECA) ta yi kira ga gwamnatin Najeriya kan yin gaggawa wurin kammala shirye-shiryen karin albashi. Kungiyar ta ce jinkirin zai kara haifar da kokonto da…
Gwamnatin Tarayya za ta rage yawan jami’an tsaro da ke binciken kayayyaki a filayen jiragen sama. Hukumar kula da jiragen sama ta FAAN da ofishin mai ba Bola Tinubu shawara…
Wani tsagin jam’iyyar NNPP ya kai ƙarar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2023, Rabi’u Musa Kwankwaso, da wasu mutane 13 a hukumar EFCC. Tsagin na NNPP ya…
Kungiyar dillalan tumatur ta Najeriya da hadaddiyar kungiyar dillalan kayan abinci da shanu ta Najeriya sun yi barazanar rage kai tumatur jihar Legas saboda lalata musu dukiya da ake. Shugaban…