Mamakon Ruwan Sama Ya Yi Sanadiyyar Karyewar Gada A Jihar Yobe
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Jihar Yobe YOSEMA ta bayyana cewa mamakon ruwan saman da aka tafka a Jihar a ranar Litinin yayi sanadiyyar Karyewar gadar Katarko da ke…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Jihar Yobe YOSEMA ta bayyana cewa mamakon ruwan saman da aka tafka a Jihar a ranar Litinin yayi sanadiyyar Karyewar gadar Katarko da ke…
Dan takarar gwamna a jam’iyyar PRP a Jihar Ogun Farfesa David Bamgbose ya rasa ransa kwanaki shida bayan tabbatar da shi a matsayin dan takarar gwamna a zaɓen shekarar 2023.…
Mazauna kauyen dan Gunu da ke Sarkin Pawa cikin karamar hukumar Munya ta Jihar Neja sun nuna bacin ransu dangane da yadda matsalar rashin tsaro ta ke kara tsanan ta…
Jami’ar IBBU da ke Jihar Neja ta bai wa Malaman jami’ar Umarnin komawa bakin aiki a ranar biyar ga watan Satumba mai kamawa. Mataimaki a bangaren yada Labarai na makarantar…
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP ya bayyana dalilan da ya sanya Malam Ibrahim Shekarau ya fice daga jam’iyyar. Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana hakan ne a lokacin…
Dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa rashin kwarewar Mininstan ilimi Malam Adamu Adamu ne ya sanya Kungiyar ASUU ta ke ci gaba da…
Shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari ya bayyana wa gwamnonin jam’iyyar APC cewa ba zai sanya baki a zaben shekarar 2023 mai zuwa. Mai magana da yawun shugaban Femi Adesina shi…
Akalla mutane biyu ne su ka rasa rayuwakan su tare da ceto mutane bakwai a lokacin da wani jirgin kwale-kwale ya nitse da su a cikin karamar hukumar Miga ta…
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano hadin gwiwa da Bankin First Bank sun dauki nauyin yiwa mata 150 masu lalurar fitsari tiyata kyauta tare da basu tallafin kananan sana’o’i. Babban Daraktan…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa a yayin zaben shekarar 2023 mai zuwa za a nuna yadda zaben zai gudana domin tabbatar da gaskiya a…