Sanata Kwankwaso Ya Bai Wa Kungiyar Lauyoyi Hakuri Kan Rashin Halattar Sa Taron Kungiyar
Dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana dalilin da ya sa bai samu halattar taron kungiyar Lauyoyi ta Kasa da aka gayyace shi ba.…