Wani Jami’in Gidan Yari Ya Bindige Wani mai Saida Sigari Akan Karan Sigari A Kano
Wani jami’in gidan yari ɗauke da bindiga da ke aiki da gidan yarin Goron Dutse a jihar Kano ya harbe wani dan kasuwa mai saida sigari har lahira bayan musayar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wani jami’in gidan yari ɗauke da bindiga da ke aiki da gidan yarin Goron Dutse a jihar Kano ya harbe wani dan kasuwa mai saida sigari har lahira bayan musayar…
Ana zargin wasu ƴan acaɓa da cinnawa wani matashi wuta a jihar Legas. Matashin mutumin mai suna David, an yi masa dukan tsiya sannan aka cinna masa wuta wacce tayi…
Wata majiya mai ƙarfi ta bayyana cewa mai girma gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya haƙura da neman kujerar Sanata a zaɓe mai zuwa. Gwamnan ya ɗauki wannan…
Ƙungiyar gwamnonin ta Arewaci, ta buƙaci al’umma da su kwantar da hankali tare da rungumar zaman lafiya biyo bayan zanga-zangar kisan matashiyar da ake zargi da zagin Manzon (S.A.W) a…
A daren jiya Asabar wasu ƴan bindiga su ka kai hari garin ƙarfi da ke yankin ƙaramar hukumar Takai a Jihar Kano inda suka kashe mutane 6, suka raunata 2…
Jam’iyya mai mulki (APC) All Progressives Congress ta tara makudan kuɗi sama da naira biliyan 29 daga siyar da fom ɗin takarar kujeru daban-daban a babban zaben 2023. Jam’iyyar ta…
Ƴan ta’addan da suka kai hari kan jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna sun sako wata mata mai juna biyu da suka sace. Ana zargin ƴan ta’addan Ansaru da kai harin…
Gwamnatin Jihar Sokoto ta saka dokar hana fita ta tsawon awa 24 a jihar. Gwamnatin ta sanya dokar sakamakon zanga-zangar da wasu mazauna jihar suka gudanar a yau Asabar. Cikin…
Anyi arangama tsakanin jami’an tsaro da matasa a garin Sokoto, inda matasa ke ci gaba da zanga-zangar kan kalaman ɓatanci da ya jawo kisan wata matashiyar ɗaliba mai suna Deborah…
Hukumar yaƙi da rashawa da cin hanci EFCC ta gurfanar da lauya da abokansa gaban babban kotun tarayya dake Uyo, jihar Akwa Ibom. EFCC ta gurfanar da lauya da wasu…