Babu Wata Barazana Da Za Ta Hanani Yaƙin Neman Zaɓe – A.A Zaura
Dan takarar Sanatan kano ta tsakiya a jam’iyyar APC Abdulsalam Abdulkarim Zaura ya ce babu wata barazana ko tsoratarwa da zata hana shi jajirce wa wajen yakin neman zaben sa.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Dan takarar Sanatan kano ta tsakiya a jam’iyyar APC Abdulsalam Abdulkarim Zaura ya ce babu wata barazana ko tsoratarwa da zata hana shi jajirce wa wajen yakin neman zaben sa.…
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta dora alhakin talauci da matsin rayuwa da yan Najeriya ke ciki a kan gwamnonin jihohi. Karamin ministan kasafin kudi da tsare-tsare, Clem Agba ne ya bayyana…
Shugaban hukumar kidaya a Najeriya ya bayyana cewa Najeriya ba ta yin abubuwan da su ka kamata wajen kayyade yawan haihuwa kamar yadda aka tsara. Nasir Isa Kwarra bayyana hakan…
Shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabbin takardun kudi a Najeriya. Takardun kudin an kaddamar da su ne a yau Laraba a taron majalisar zartarwa na kasa da…