Kungiyar kwallon kafa ta jigawa zasu buga gasar premier ta kasa
Daga Sadisu Muhammad Kungiyar kwallon Kafa ta Jigawa Golden Star FC Ta Samu Nasarar Shiga Gasar Premier league ta kasa Nigeria. A jiya litinin kungiyar kwallon kafa ta Jigawa Golden…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Daga Sadisu Muhammad Kungiyar kwallon Kafa ta Jigawa Golden Star FC Ta Samu Nasarar Shiga Gasar Premier league ta kasa Nigeria. A jiya litinin kungiyar kwallon kafa ta Jigawa Golden…
Ƙasar masar ta tabbatar da sallamar mai horar da ƴan ƙungiyar kwallon kafa ta kasar biyo bayan rashin nasara da ƙasar tayi a hannun ƙungiyar kwallon kafa ta Afrika ta…
Ɗan wasan ƙungiyar kwallon kafa ta PSG, kuma ɗan ƙasar Brazil Neymar,na fuskantar ƙalubale bayan da hukumar tattara harajin ƙasarsa ta Brazil ta kwace gine-ginensa da dama a ƙasar da…
Hukumar kula da shirya gasar firimiya ta kasa NPFL ta ci tarar Kano Pillars milyan takwas sakamakon abun da takira rashin da’a da magoya bayan kungiyar sukayi a wasan da…
An dakatar da Neymar daga yin duk wani kwantaragi na wayar da kai da kuma yin talluka, biyo bayan zargin da ake masa nay i wa wata mata fyaɗe ,…
A wasan sada zumunta da aka gudanar yau a filin wasa na Sani Abacha da ke Kano, ƙungiyar kwallon ƙafa ta Kano Junior Pillars ta lallasa Kannywood da ci 6-2.…
Ƙungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta gabatarwa da kungiyar Tottenham tayin mika mata tsohon ɗan wasanta Gareth Bale a matsayin aro kan euro miliyan 10. A shekarar 2013, ne…
Wani Tsohon ɗan wasan Liverpool, Craig Johnson,ne ya bawa ƙungiyar liverpool shawara cewa a yanzu ƙarfin ta ya kawo ya kamata ta yi yunƙurin sayen gwarzon ɗan wasan Barcelona Lionel…
Daga Sadisu Dada Ƙungiyar Kwallon kafa ta Real Madrid ta Samu Nasarar Daukar dan wasa Luca Jovic wanda manyan kungiyoyi ke zawatcinsa wanda suka hada da Barcelona, Bayern Munich da…